Matsalar Ilimi a Gombe

Matsalar Ilimi a Gombe

Dan Bello

3 дня назад

10,745 Просмотров

#danbello #kawumansur #hausa #bellogaladanchi #kannywood #comedy #arewa #nigeria #kenya #satire
Ссылки и html тэги не поддерживаются


Комментарии:

@sunusimusa5478
@sunusimusa5478 - 07.10.2024 15:44

To me suke ci?😂 Kayyasa.

Ответить
@abdussalamabubakar6248
@abdussalamabubakar6248 - 07.10.2024 15:45

Dan Bello Allah yasakama da alkairi, Allah yakara basira.
Nidai ina tayin kaina da rayuwata wallahi nagaji da wannan rayuwar bakin cikin, Dan Allah kadaukeni izuwa China kona samu ingantacciyar rayuwa da ilimi mai kyau

Ответить
@saminuisah3529
@saminuisah3529 - 07.10.2024 15:47

Wow

Ответить
@abdurrahmanu
@abdurrahmanu - 07.10.2024 15:49

vc university ne sai a hankali, kayi bincike a kansa.

Ответить
@AishaAbdullahiMustapha-sl8iv
@AishaAbdullahiMustapha-sl8iv - 07.10.2024 15:56

Dan Allah a tabo jahar yobe

Ответить
@nasirumuhammad522
@nasirumuhammad522 - 07.10.2024 15:59

Wallahi baka tabo komai ba indai lamarin Ko Gezau ne

Ответить
@AlhassanAbba-m5z
@AlhassanAbba-m5z - 07.10.2024 16:08

Innalillahi

Ответить
@abdulhamid_a__s
@abdulhamid_a__s - 07.10.2024 16:08

Some of theses leaders have a special place in Hell

Ответить
@mraboubashir
@mraboubashir - 07.10.2024 16:11

Allah ya isa tsakninmu da azzaluman shuwagaban nin Nigeria 🇳🇬😭

Ответить
@aisamiaminu2344
@aisamiaminu2344 - 07.10.2024 16:24

Sababbin Turjina za'a kyankyashe, su hana Yayan su Inuwa sakat, domin fatan su Yayan su su gaje su, amma a yadda ake tafiya, malalatan yayan su ba za su iya mulkar Lanjeriyar gaba ba.

Ответить
@abdulwahidhanga
@abdulwahidhanga - 07.10.2024 16:24

Kuma ya kamata kayiwa matasa yan uwana bayani Wajen banbance Empowerment, palliative da shuwagabanni keyi a yanzu mawa yan tsirarun cikin mu wai dasu nan gina alumma

Ответить
@IdirisuSaidu
@IdirisuSaidu - 07.10.2024 16:47

Every stupid governor in the north Nigeria

Ответить
@mubashirabdullahi5519
@mubashirabdullahi5519 - 07.10.2024 16:48

Allah ya saka mana

Ответить
@MaryamAlhassan-ju1bq
@MaryamAlhassan-ju1bq - 07.10.2024 16:49

Kenan de duka gwamnonin arewa da mika zaba kansu de suketa ginawa mumunanan azaune sake da mouth🤭ubangijk Allah yahafasu da mummunar gobarar dazatacinye komi snn yahadasu da sharrin netwk (scammas)susace duk wasubkudadan dasuka sace suka jibge a acct.

Dan bello yabaka abunda kakeso duniya da lahira

Ответить
@yusufmuhammadabotagroup670
@yusufmuhammadabotagroup670 - 07.10.2024 16:57

Allah ubangiji yasakamana

Ответить
@yusufbuhari9938
@yusufbuhari9938 - 07.10.2024 17:03

Dan Bello namu ana yi munajin dadi Allah ya kara kare mana kai dan Bello dan girman Alqur'ani hahahahaa a cigaba da tono mana yan iska hnm. Wato agarin mu idan ana za6e naki zuwa ina shago na ina walda se aita mamaki wasu ma har su cemun kai baka ga ana za6e ba sai nace wannan baida anfani agurina wasu suji haushi na wasuko na basu mamaki hmn sai yanzu da nake nunawa wasu bidiyoyin nan naka hm wasu sema kaga yadda suke jin haushin kansu

Ответить
@hussainiadam8286
@hussainiadam8286 - 07.10.2024 17:13

Tabarbarewace kawai Dan bello.
Sannu da kokarifa, da sannu a hankali zaaga sauyi, amma sai kayi hakuri karka gajia

Ответить
@ImranAbdullah-lq5jx
@ImranAbdullah-lq5jx - 07.10.2024 17:13

Mezai faru da mutanen da basa samun ilimi yayin da nasu ilimin kuma ya dusashewa,
KAL'AN AM!!!!!!

Ответить
@ShafiuAbdulhade
@ShafiuAbdulhade - 07.10.2024 17:32

Allah yagra zuciyar mu

Ответить
@mailadiyusuf270
@mailadiyusuf270 - 07.10.2024 17:43

Inuwan ma ke nan?

Ответить
@usmanadamu2080
@usmanadamu2080 - 07.10.2024 17:49

Yau kuma anfado ta kanmu Kai Allah ya Kara dauka Dan bello ana yi muna Jin dadi

Ответить
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 - 07.10.2024 18:48

Kai Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun Nigeria kenan gaskiya 6erayan Nigeria anji kunya

Ответить
@DanLumo
@DanLumo - 07.10.2024 18:53

❤🙏🤝💪👏

Ответить
@AbdullahiAbubakar-sl3kj
@AbdullahiAbubakar-sl3kj - 07.10.2024 18:58

Na (1) za a Diana samun shuwaganni a arewacin kasa, na (2) Yara zasu girma a jahilche, kashekashe zai yawaita,

Ответить
@slimkid0225
@slimkid0225 - 07.10.2024 19:41

I went bto Salanta Gjss today for an outreach the class i saw is on another level Ganin sa a fili ya fi ma a Camera.🎉

Ответить
@ibramya
@ibramya - 07.10.2024 20:00

Wlh wani abin ban tsoro a harkar ilimi yanxufa gaskiya makarantun primary na govnati babu malamai saboda wasu malaman na mutuwa wasu nayin ritaya wasu na samun canjin aiki amma ba a maye gurbinsu. abin akwai ban tsoro matuqa

Ответить
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 - 07.10.2024 20:42

Babu wani dogan xance Allah ya isa kawai

Ответить
@SulaimanDauda-nz7mo
@SulaimanDauda-nz7mo - 07.10.2024 20:43

Dan Bello ka manta da jihar yobe

Ответить
@SulaimanDauda-nz7mo
@SulaimanDauda-nz7mo - 07.10.2024 20:44

Dan bella Allah ya Kara maka lapia

Ответить
@tumawatv2003
@tumawatv2003 - 07.10.2024 20:54

Hmm 😢

Ответить
@faisalmuhammad8923
@faisalmuhammad8923 - 07.10.2024 21:10

Allah yamaka Albarka. Kafara tabamana kadan daga ciki Kuma zamu Kara tallafamaka da duk wasu hujjoji da suka kamata

Ответить
@basharidris9230
@basharidris9230 - 07.10.2024 21:29

Fatan alkhair garkuwan mutanen Arewa

Ответить
@ibrahimmuazu3377
@ibrahimmuazu3377 - 07.10.2024 21:29

Gaskiyane Dan Bello Allah ya taimaka Ameen,

Ответить
@AlhassanMuhammadsani-q3n
@AlhassanMuhammadsani-q3n - 07.10.2024 21:53

Gaskiya ne pha da kwai Allah 🙏

Ответить
@mannirubashir1965
@mannirubashir1965 - 07.10.2024 22:35

Allah ya kare manakai yakarama yalwar arziqi. Muna godiya da sanar damu taaddancin da wawayen cikimmu suke aikatawa

Ответить
@AhmadKasim-he4td
@AhmadKasim-he4td - 07.10.2024 22:55

Dan Allah Kar amanta da jihar kebbi Sai cin karansu suke yi😢

Ответить
@abbausman8868
@abbausman8868 - 07.10.2024 23:01

Idan babu ilmi a arewacin Nigeria Jahinci zai yi katutu a arewa sannan za a samu yan jagaliya daba zaman banza ta addanci Allah yasa kayi shugaban Kasar Nigeria Dan Bellon Mu Allah ya taimakeka Allah ya stare Allah ya baka juriya yastareka dukkan Sharri Ameen Ya Hayyu Ya kayyimu

Ответить
@Mbellofky
@Mbellofky - 07.10.2024 23:16

Mudai allah isar mana bamu yafe maka ba inuwa yahaya😢😢😢

Ответить
@UsamaIbrahim-bn6bh
@UsamaIbrahim-bn6bh - 08.10.2024 08:26

Good job

Ответить
@SadiyaSaadAliyu
@SadiyaSaadAliyu - 08.10.2024 12:25

MASHALLAH bullet din talakawa Allah yasa duk abinda kake tonawa yasa ya zamo hanyan shiryiwan su Allah ya saka maka da alkhairi

Ответить
@mustaphamuhammadbnz55
@mustaphamuhammadbnz55 - 08.10.2024 12:54

Dan Bello muleka jahar kebbi plc

Ответить
@abdulmuminyahuzaabdul8969
@abdulmuminyahuzaabdul8969 - 08.10.2024 14:17

Thank you so much your excellency Bello Galadanchi 🙏👏

Ответить
@kabirudaula5144
@kabirudaula5144 - 08.10.2024 18:50

You did a job well done, keep it up Dr

Ответить
@Kobojunkie
@Kobojunkie - 08.10.2024 21:30

😊😊😊😊😊😊😊😊

Ответить
@زينةمحمد-ق9ه
@زينةمحمد-ق9ه - 09.10.2024 12:40

Waimesuka dauki mutanene

Ответить
@YakubuAminu-ep6ev
@YakubuAminu-ep6ev - 10.10.2024 02:26

KAXO SOKOTO KAYI SALLAH SABODA ANANAN AN BADA KWANGILAR GYARAN MASALLACI GUDA 3 NAIRA BILLION 5 A SOKOTO WLLH TLLH

Ответить
@MuhammadBashirAl-Kasim
@MuhammadBashirAl-Kasim - 10.10.2024 11:33

Miyasa Gwamnoni kesan gina Government house

Ответить
@blessinggambo1427
@blessinggambo1427 - 10.10.2024 18:00

😂😂😂haba Bello vitamin T kuma😂😂😂😂 mun gane ai

Ответить
@AbdullahiUsman-b6o
@AbdullahiUsman-b6o - 11.10.2024 07:18

But. I think Niger does no to much have any implications ba ?

Ответить