Why Insecurity in northwest is bigger than you think

Why Insecurity in northwest is bigger than you think

Dan Bello

1 месяц назад

39,101 Просмотров

Ссылки и html тэги не поддерживаются


Комментарии:

@abdullahisulaiman-c8r
@abdullahisulaiman-c8r - 29.08.2024 00:25

Ba wasu bane face Shuwagabannin mu, suka haɗa kai da jahilan cikin mu.

Ответить
@abdullahisulaiman-c8r
@abdullahisulaiman-c8r - 29.08.2024 00:27

Yanzu abinda ya rage shine ina mahita

Ответить
@BuhariIbrahim-mm5jx
@BuhariIbrahim-mm5jx - 29.08.2024 01:00

Jini na na neman hawa dan Bello

Ответить
@AbdulrazakHamza-f6d
@AbdulrazakHamza-f6d - 29.08.2024 02:57

Masha Allah Don Allah Ka Kira suna kamar yadda kake Kiran sunan suran saboda Agan

Ответить
@YusufAliyu-xx6ct
@YusufAliyu-xx6ct - 29.08.2024 03:40

Toh I think the government😢,
Because basa daukan matakin daya dace

Ответить
@Ismaailmuhammadsaeed1978
@Ismaailmuhammadsaeed1978 - 29.08.2024 07:00

Allah ya saaka maka da alheri, kuma ya kiyaaye ka. ❤

Ответить
@UmarIsyaku-p4b
@UmarIsyaku-p4b - 29.08.2024 07:48

❤❤❤

Ответить
@FreeAirdropsMentor
@FreeAirdropsMentor - 29.08.2024 08:32

Cikin girmama wa da kaskantar da Kai Allah ya tsinema Bello matawalle da sauran ire ire iren Abdulaziz yari

Ответить
@MudassirMuhammad-q5t
@MudassirMuhammad-q5t - 29.08.2024 10:52

Qabari ya ishi kuwa

Ответить
@MiftahuDalhatuYunusa
@MiftahuDalhatuYunusa - 29.08.2024 11:00

Kowa yaganesu amma,sumfi karfimmu.Saboda haka,muna rokan Allah yayimana maganinsu amin.

Ответить
@MaishagohussainiUmar
@MaishagohussainiUmar - 29.08.2024 13:03

Allan sarki yahisu

Ответить
@farinwatatv2408
@farinwatatv2408 - 29.08.2024 13:11

Mungane

Ответить
@auwal_md
@auwal_md - 29.08.2024 14:58

Hmm muntsaya Muna,, thank-you danbello you're genius kayi kokari,,, mufarka yanuwana muyi abundance yadace

Ответить
@MUHAMMADSANISAAD
@MUHAMMADSANISAAD - 29.08.2024 15:38

GASKIYA MATAKIN NASARA CE DAN UWA

Ответить
@AbubakarSaadIdris-tx6gh
@AbubakarSaadIdris-tx6gh - 29.08.2024 17:18

Gaskiya ne dan uwa

Ответить
@julsz.8754
@julsz.8754 - 29.08.2024 21:39

Now it makes sense. Cos I don’t know why they turn a blind eyes to crime. Nigerian government are the worse disgrace on earth. With all they money they steal they still move around with sickness and lack of satisfaction.

Ответить
@issacHamid
@issacHamid - 29.08.2024 23:25

Ответить
@AishaMohammedsabo
@AishaMohammedsabo - 30.08.2024 00:35

Dan bello ka ka barso bamasu su kashe ka

Ответить
@IbrahimAhmad-vf7io
@IbrahimAhmad-vf7io - 30.08.2024 02:28

Gaskiya yakamata Nigéria yakama dan bello😂 beda gaskiya❌. Tsaya tsaya tsaya🛑
bello turji da kuma bello yabo da soran bello.... Sune masu gaskiya a Nigéria💯

Dan bello is under arrest because he is criminal.
Bello turji is under control because he is a governments security.
Bello yabo is under politician
Because he helps Nigerian government to keep and save their on money

Ответить
@rabiubadamasi-jp4vs
@rabiubadamasi-jp4vs - 30.08.2024 02:37

❤❤

Ответить
@rabiubadamasi-jp4vs
@rabiubadamasi-jp4vs - 30.08.2024 02:37

😂😂

Ответить
@saiduishaqabbagana6997
@saiduishaqabbagana6997 - 30.08.2024 07:55

Dan bellolo matsalar North West bakomi bane illah gwamnoninta.

Dan bellolo matsalar North West tsantsar jahilcine tareda munafurci.

Dan-bellolo, ko ka lura cewa aksarin gwamnonin northwest iyayengidane suka dorasu?

Dan-bellolo, jahilan gwamnonin da suka haddasa matsalar tsaro a jiya sunefa yaw suke a kan mulkin.

What do you expect when the leadership are wicked and the followership are extremely illiterate.

Ответить
@hauwamuhammad205
@hauwamuhammad205 - 30.08.2024 08:15

Ko ba komai akwai Lahira

Ответить
@midotme
@midotme - 30.08.2024 09:08

True, very true, kudos danbello once again 👍 Idan muna son kawo gyara, BA addua kadai BA KO tsine wa shuwagabanni bane mafita.
1. Dole ne mu ilimantar da yaran mu musamman na arewa, saboda sai da ingantsccen ilimi za a samu ingantsccen shugabanci
2, sai mun dauki mataki a hannunmu ta hanyar zaben shuwagabanni Nagari BA tare da taliya KO dubu 5 BA
Idan gaske ne yanzu da aka shiga halin Rashi su zo su BA mutane abinci mana BA sai lokacin zabe BA
MU FARKA DAGA WANNAN BACCIN BANZA😢

Ответить
@IbrahimHarunaMuhammad-zf6xq
@IbrahimHarunaMuhammad-zf6xq - 30.08.2024 11:49

Wai Daman ya za a yi ace Wanda ya kasa tsare jihar sa tsohon gwamnar zanfara wai ace shine ministan tsaron da shida badaru tsohon gwamnan jigawa

Ответить
@Praiz4life3023
@Praiz4life3023 - 30.08.2024 18:41

GOD ALMIGHTY BLESS YOU GREATLY DANBELLO....GOD WILL KEEP PROTECTING YOU ALWAYS... HUMANITY WILL NEVER FORGET YOUR EFFORT NO MATTER HOW THE BAD LEADERS TRIES TO SILENT YOU VOICE.....IT WONT WORK BY GOD GRACE❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

Ответить
@UmmisulemBashir
@UmmisulemBashir - 31.08.2024 09:56

Thanks dan bello Allah ya gyara mana kasar mu 🙏🙏

Ответить
@nafiuharuna9598
@nafiuharuna9598 - 31.08.2024 12:18

Kana son sunayen su ne?

Ответить
@akapoedmond9989
@akapoedmond9989 - 31.08.2024 15:19

Assalamu alaikum mlm Dan Bello Allah ya tsaremu nakai duk Wani maras gaski a yikokarin gayamai ko Allah ya sa ya gyara

Ответить
@akycakyc7735
@akycakyc7735 - 01.09.2024 01:33

Zamufara kashe many manyan daga kan president zuwa bulama insha allah

Ответить
@ABDULLAHIUMAR-v4m
@ABDULLAHIUMAR-v4m - 02.09.2024 01:48

Dan bello Allah dai ya kareka alfarmar sayyadus sadati (s a w)

Ответить
@ZahedKn-n3h
@ZahedKn-n3h - 03.09.2024 16:00

انا لله وانا اليه راجعون 🙆😭

Ответить
@HussainAbubakar-yh3gc
@HussainAbubakar-yh3gc - 03.09.2024 18:47

Hakane wlh mutumina Allah yabamu mafuta❤❤❤

Ответить
@IdrisBabangida-s8w
@IdrisBabangida-s8w - 03.09.2024 20:25

Gashi nan dai Dan bello Yana ta fito da badaqalar marasa kishi. abin takaici

Ответить
@ustazalikhan664
@ustazalikhan664 - 03.09.2024 21:17

Abin mamakin shine ganin yadda haryanzu babu wani wanda yake shirin yin wani abu Akan wadannan abubuwan....

Ответить
@Muhammad-rumah
@Muhammad-rumah - 04.09.2024 10:13

kayi man magana inada bayanin sirri mai karfi

Ответить
@ABDULLAHISODANGI-lp9zw
@ABDULLAHISODANGI-lp9zw - 04.09.2024 11:49

Allah ya karemu da shairin mugayen shugabanin Nigeria ameen ya hayyu ya qayyum

Ответить
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ - 05.09.2024 00:23

Kamata yayi duk manyan yansiyasar nigeria mukashesu shine mufita

Ответить
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ - 05.09.2024 00:25

Yansiyasar nigeria

Ответить
@Magajisalisu680
@Magajisalisu680 - 05.09.2024 10:45

Gaskiya ne😊

Ответить
@omoxhinacomedy
@omoxhinacomedy - 05.09.2024 14:23

Thanks for the clarification Dan Bello

I love your political awareness method, such a blessing to this generation and I believe in a gradual process EYES ARE OPENING 😊

Ответить
@khalidsalehibrahim2701
@khalidsalehibrahim2701 - 06.09.2024 00:30

Maganar ka gaskiya ne, matsalar tsoro da Arewa ce Nigeria ke fama da shi, da manufa aka ƙirƙiro shi, koma abun takaice shine manya shugabannin mu su ne ke da hannu dumu dumu

Ответить
@FatimaMuhdlawan-l3m
@FatimaMuhdlawan-l3m - 13.09.2024 10:43

Da ache lahira ana kallo;....
Wai! Da akwai kallo

Ответить
@EyHhe-x8u
@EyHhe-x8u - 14.09.2024 18:52

Allah yakyu ta

Ответить
@IbrahimSuleiman-ej1en
@IbrahimSuleiman-ej1en - 19.09.2024 20:51

GOD BLESS DAN BELLO

Ответить
@LawaljafarJafarlawal
@LawaljafarJafarlawal - 20.09.2024 03:07

Bayan kasan komai ba abokan kabane suke kwwashe dukiyar kasa suna kawo maka chana ko bahakane bello g ?

Ответить
@LawaljafarJafarlawal
@LawaljafarJafarlawal - 20.09.2024 03:12

Jirajirajira karubutamin a comt section kaji bello g.

Ответить
@SalisuSaidu-j1u
@SalisuSaidu-j1u - 20.09.2024 10:08

Allah tsare gabanka da bayanka Dan bello

Ответить
@HarunaDallaDalla
@HarunaDallaDalla - 22.09.2024 02:17

Allah taimaki Dan bello

Ответить
@MohammedMusa-t8e
@MohammedMusa-t8e - 05.10.2024 09:44

Kazamar gwomnatty abun kyama ya Allah ya kawo karshensu

Ответить