Комментарии:
Slm maganar wutar lantarki mal Yan arewane badasamu mu,a lagos saitakwana tayini ba,adaukeba
ОтветитьKuma wannan rigimar siyasar kano dataki karewa wallahi munasukeyi dama hakazasuyimana sukasamuutananmu sukeyimasu abunda sukeso
Ответитьwawaye lokacin da ake kashe mutane dubunne basa magana sai bill kawai wadda aka kashe masa nasa ya kwana cikin shiri sabi da kare mutunci
ОтветитьAmeen Suma Ameen
ОтветитьBaikamata dan arewa yeyi zabeba
ОтветитьSe muntashi tsaye zamu samu abunda akeso ba fada da bakiba
ОтветитьSaboda manyanmu azzalumai ne Allah ya isa😢
ОтветитьIna malamen muslum 2su yahaya jingir
ОтветитьDa kowa zai saurareka da kunnen basira da ansamu nasara
ОтветитьKai arewa dan Allah dun annabi n rahama ku farka man
ОтветитьWallahi lokaci yayi da za ayi abunda yakamata
ОтветитьMuna bukatar zaratan mutane da kuma gungiyoyi masu ilimi
ОтветитьAllah yakyauta 😢😢😢
ОтветитьMalan ahankilta malan domin haryanzu projet kin raba Najeria mai albarka akwai shi domin duk wannan abun da'ake na muzgunawa da'akewa arewa dagangan ne domin a tunzura yan arewa har take da biyan bukatunsu...... Allah kawo maku dauki damu gaba daya yan uwanku daga Niger republic
ОтветитьHmm Ai ku kukaso Kun bar Allah kunma demukoradiya Allah yasemuko Yan demukoradiya Allah ya isa
ОтветитьHhhhh wai jahadine ammadai kaji kunyi iyn zaben demukoradiyan ne jahadi Allah ya isa
ОтветитьWannan badan su daga tutar Rasha ne ba saboda tulumbu yan arewa basa gabansa sannan mayyanku na arewa Allah bai yi musu kishin nasu ba
ОтветитьMu!!!matasa ne kuma wllh muna bayan tafiyar matasa,am malam uzairu kabar tallata muna atiku kaji,kabari mu matasa mu zabi abinda mukeso.
ОтветитьALLAH YAKAWO MANA KARSHEN WANNAN ZALUMCHIM DAAZZALUMAI
ОтветитьAbba hikima kaciga ba da abin da kakeyi Allah yakawo mana karshen wadannan azzalumai
Ответить😭😭😭🤲🤲🤲
ОтветитьZabe bashida wani anfani domin wanda suke so zasu ba duk wata jam iya stinaniyace 😂😂😂😂😂😂😂😂 Allah isa
ОтветитьNi kan rasa me yake faruwa. Kafin zanga zanga, mutane mafi rinjaye da malami da mutane sunce zanga zanga bala'i zata janyo mana ,Amma akace kowane ya fito masu hankali suka zauna a gida suka gayawa Allah
Wallahi tunda akayi zanga zangar balaoin da da suka janyo mana baa lissafi. Yanzu Kuma muna Kuka ,to wai a Arewaci mamu da mutun guda Wanda zaisa ayi ko a bari.
Indai Arewaci bazata halartarda mutun guda ko Kuma wasu yardarduba to munyita Karo da abubuwanda bamaso.
Allah ubangiji yasa kamana amin
ОтветитьInajin lokaci baba buhari ya ba yan arewa irin wanan dama amma soka kasa
ОтветитьAslm mlm ina iri su pr fantami wanda yaci ba zaiga a na zalici baiyi maganaba
ОтветитьGaskiya ana ma Yan arewa wulakanchi da nuna banbanchi, laifin manyan mu ne, saboda haka idan zabe Ya zo sai mu San kwatan ci
ОтветитьTo allah yakiuta
ОтветитьGod belsse yuo.
ОтветитьBarrister please kadaku duba abinda mutane sukefada ku cigaba dayi Allah zaisakamuku
ОтветитьAi Daman kowace gobnati Yan arewa ake yaka
ОтветитьWallahill azeem haka sukeyi a enugu kuma baka isa kafita ranar da suke yi Biafra ba kowaye kai mun sha wahala a lokacin da muke garin
Ответитьwai kaikam malan dan girman allah nawa atiku yabakane haryanzu kwangilar bata karebane kaizakafada mana wanda zamuxaba mubamuda hankaline kafcikin yansiyasar nan bawani nakirki dan allah malan munaganin mutuncinka kakalemuda maganar tsofaffinnan bawani tsoho da zamukara zaba
ОтветитьAgaskiya kudancin nigeria suna cutar damu bawai yankasowa akecutarwaba talakawan nigeria akecutarwa barrister Allah yasakama da alkhairi koma wallahi munaganewa
ОтветитьJahilan yansiyasa sune idan nasu yayibadaidaiba basason afito afadi gaskiya barrister munagodiya niwallahi bayar kano bace amma munaganin abubuwa nakishin arewa dakokeyi na tafiyar matasa
ОтветитьAi wallahi muyan arewa dayanmu bamusan ciwan kanmuba babban kuskurien dazamukarayi shina raba kuri armu wai jam iyar matasa kaji wani mugun tunani wallahi inhar mutane sukayi wannan kuskuren zasugane basu dawaye sabo da wallahi bazataciba wa annan mugun shine zai samudamar zarvewa wallahi mudawo cikin haiyacinmu karmukara fadawa cikin bala in dayafi wannan wallah duk wanda yayi kuskuren zaben kwankwaso ko jam iyar matasa yasani wallahi tal
ОтветитьTallahi tinibu yaba kuri arsa shidai attikun da akegayamuku karya da karyayyaki akansa wallahi shidaine zamusamu sauki sabo da duk dan siyasa saidai kazabi mai sauki wllh mufadawa kanmu gaskiya muyi amfani da hankali wllh idan tinibu yazarce wllh munbani kuma gojemahaka shini mu aje san zujiya muhade kanmu mutalakawa domin samun mafita inmunyarda
ОтветитьJazakllahu khairan mlm allah kasa mudace duniya da lahira amen
Ответитьallah ya isarmana yan arewa
ОтветитьMujahar mu ta yobe Muna samun wuta 18hw daily
ОтветитьAssalamu alaikum mlm Allah ya saka maka da alkhairi,Ammafa mlm kasani Atiku Abubakar dnma fa ba mutumin kirki bane tunda aka shiga wahalar rayuwa ta yunwa babu wanda ya taimakawa,amma da lokacin kamfen ne ai da ba haka ba,saboda haka muna rokon Allah ya kawo mana nagari ,ya rabamu da wadannan tsofi rubabbu,masu son zuciya
ОтветитьAllah yasa ka da alkhairi
Ответитьأبو عائشه عتيق أبوبكر شيخ متقدم في السن لايستحق الرئاسية والله لقدسئمنا من رئاسه الشيوخ ،ابحثواواحد من الشباب من كان بين خمسين إلي ستين
ОтветитьWannan abba hikiman anya ba bayarrabe bane....
Sai hauragiyar banza kake.
Barista abba hikikima Allah yasakamuku. Da alhkairi wallahi kuwa shiyasa Kaya suke tatsada gaskiya mu Yan arewa mugyara halimmu masan wayanda sukemana qoqari suke taimakamana muhadakai mutemaki junammu
Ответитьإن لله وإن إليه رجعون 😢😢
Ответить😭😭😭😭Allah yabiyamuna haqqenmu🤲🤲🤲
ОтветитьAllah ubangiji ya sakamuku da alkairy 🙌🙏
ОтветитьWannan gaskiyane arewa daman aka rena
ОтветитьGaskiya nidai bazan zaɓi atiku ba don banga abin da ya tsinana ba lokacin da yake da dama
Ответить