SIDRA KAR WANDA YAKARA BADA SIDRA 100 SABIDA AYI MISHI APROVE KYC NASA KOWA YAJIRA ZEDAWO FREE

SIDRA KAR WANDA YAKARA BADA SIDRA 100 SABIDA AYI MISHI APROVE KYC NASA KOWA YAJIRA ZEDAWO FREE

MAMIN TV

1 месяц назад

3,253 Просмотров

Ссылки и html тэги не поддерживаются


Комментарии:

@MURTALAIBRAHIM-xm3ze
@MURTALAIBRAHIM-xm3ze - 19.05.2025 16:36

Wallahi wannan gaskiya ne ni haryanxu nawa baikai 100 ba

Ответить
@Duniyarsunnah383
@Duniyarsunnah383 - 19.05.2025 16:47

Nidan zansamu wanda zanbama sidra 100 amin

Ответить
@Daboisiya
@Daboisiya - 19.05.2025 17:20

👍👍👍💯

Ответить
@IdrisMuhammadghani
@IdrisMuhammadghani - 19.05.2025 17:22

Gsky akai wa sidra korafi yakamata su duba wannan lamari

Ответить
@RabiluAdo-c8d
@RabiluAdo-c8d - 19.05.2025 17:52

Allah ya Saka da alkairi ya kamata aduba

Ответить
@usmanmuhammadgoshe423
@usmanmuhammadgoshe423 - 19.05.2025 17:53

Gsky wannan maganar da ka yi haka ne,ya kamata su rage domin abin da suke Chaka ya yi yawa.Akwai Kuma Sabin Miners wadanda ko Dari ba su Kai ba.

Ответить
@YusufAbdullahi-c7l
@YusufAbdullahi-c7l - 19.05.2025 19:41

Allah yska d Alkhairee

Ответить
@sadiqyahaya6375
@sadiqyahaya6375 - 19.05.2025 20:13

Allah ya kyauta ammazanso muyi magana da Kai Dan uwa

Ответить
@ElnajibComrade
@ElnajibComrade - 19.05.2025 21:35

Jazakallahu Khairan

Ответить
@AhmadDanalhaji
@AhmadDanalhaji - 19.05.2025 22:32

Allahumma Ameen ya Rabbi Amma wnn magana taka wlh hk take

Ответить
@32Copyrightcrypto
@32Copyrightcrypto - 19.05.2025 22:36

Slm Allah ya saka da alkairi dan Allah nawa Yana under review Nima Sai naje kokuma ba Sai najeba

Ответить
@KaribuAbdussalam-l5c
@KaribuAbdussalam-l5c - 19.05.2025 23:04

Good job

Ответить
@AminuhaladuHaladu
@AminuhaladuHaladu - 20.05.2025 00:05

To ni nawama baifi 150 ba gaba days.

Ответить
@FalmataMuhammad-s5m
@FalmataMuhammad-s5m - 20.05.2025 01:48

Masha Allah

Ответить
@UmarIsah-f8x
@UmarIsah-f8x - 20.05.2025 09:49

Amen ya Allah 🤲

Ответить
@YusufMuhammad-j2r
@YusufMuhammad-j2r - 20.05.2025 10:53

Agaskiya wannan ba adalci bane ace sidra guda 100 tayi yawa

Ответить
@UmarMuhammad-vu9mj
@UmarMuhammad-vu9mj - 20.05.2025 12:55

Muna godiya sosai ai shiyasa gyaruwan kasar Nan zaiyi wahala saboda mu kammu azzuluman kanmu ne

Ответить
@mukhtaraliyu-q5k
@mukhtaraliyu-q5k - 20.05.2025 17:21

Wlh akwama wanda naji sunce wae harma da 11$ ake su idan za'a yiwa mutun kyC.wlh wannan abun yana Daya daga cikin abun da yasa a AREWA bama cigaba, saboda muke zaluntar kanmu da kanmu. Mu kuntatawa yan'uwanmu.
Allah ya sauwake

Ответить
@MuhammadMuhammad-y6r
@MuhammadMuhammad-y6r - 20.05.2025 19:37

Allah ya saka da alkairi

Ответить
@Binbazzfxacade
@Binbazzfxacade - 20.05.2025 22:59

Ya za"ayi a yimin hanya

Ответить
@IbrahimsalehRidwan-th7sl
@IbrahimsalehRidwan-th7sl - 21.05.2025 15:25

Please ya ake registration na kyb ðin

Ответить
@AbbasUsman-y1x
@AbbasUsman-y1x - 22.05.2025 19:13

❤❤❤

Ответить
@nuhuanung4975
@nuhuanung4975 - 23.05.2025 11:41

An zaayi adalchi Sidra 1 ya kamata a chaza kan yin kyc domin mutum nawa zaayiwa kyc?

Ответить
@nuraabdullahi1225
@nuraabdullahi1225 - 24.05.2025 01:14

Is not easy

Ответить
@abdulmajididris5775
@abdulmajididris5775 - 27.05.2025 02:41

To kuma mu kammu muna haka, wai kuma mudawo muna zagin Shugabanni, kamar irin su shugaban kasan Nigeria. To wallahi akwai gyara gabadaya a Nigerian, ko wane Shege burinsa yatara mahaukatan kudi... 😢

Ответить
@ahmadkargi4233
@ahmadkargi4233 - 08.06.2025 10:57

Aslm nace Dan Allah haryanxu ana iya applying for KYB ?

Ответить
@sadiyalawal8665
@sadiyalawal8665 - 12.06.2025 15:27

Na yana under review yake

Ответить